I Leda — Raye
Слушать I Leda — Raye
Текст I Leda — Raye
It’s I Leda again
Mr Shinzu Neh
You looking beautiful than ur picture
You so flawless and addiction
You drowning everybody’s attention wth ur body Bebe
Nobody is gonna sell his soul for you
Am here giving all my life for you
Hope u gonna keep your self for me my bebe
Maza in sun hangoki(hangoki)
Waye baya kallonki(kallonki)
A mata babu tsaranki(tsaranki)
Maza in sun hangoki(eh yayee)
Waye baya kallonki(eh yayee)
A mata babu tsaranki(eh yayee)
Indai har ina raye (raye)
In ina raye (raye)
Indai har ina raye (raye)
Bazakiyi hawaye ba
Indai har ina raye (raye)
In ina raye (raye)
Indai har ina raye (raye)
Bazakiyi hawaye ba
(In dai har ina)
(In dai har ina raye)
(Ba zaki yi hawaye ba)
Tunda kika tafi banjin dadi
Ko ana ruwa inajin zafi
Garin yanamun fadi, indan bakya kusa
Inna sha suger inji daci
Bana cinye abinci
Koda yaushe bana iya bacci, idan bakya kusa
Walahi na soki (na soki)
Ai na soki (na soki)
Kema kin san na soki(kema kin san na soki)
Walahi na soni(kin soni)
Ai kin soni(kin soni)
Nima nasan kin soni(Nima nasan kin soni)
Maza in sun hangoki(hangoki)
Waye baya kallonki(kallonki)
A mata babu tsaranki(tsaranki)
Maza in sun hangoki(eh yayee)
Waye baya kallonki(eh yayee)
A mata babu tsaranki(eh yayee)
Indai har ina raye (raye)
In ina raye (raye)
Indai har ina raye (raye)
Bazakiyi hawaye ba
Indai har ina raye (raye)
In ina raye (raye)
Indai har ina raye (raye)
Bazakiyi hawaye ba
(Bazakiyi hawaye ba)